Biography of labaran maku nigeria
•
Labaran Maku
Nigerian politician
Labaran Maku (born 1 January 1962) is a Nigerian politician who served as Minister of Information from 2010 to 2015 and as deputy governor of Nasarawa State from 2003 to 2007.
Early life
[edit]Maku was born on 1 January 1962 in Wakama District, Nassarawa Eggon Local Government Area of Nassarawa State.
Education
[edit]Maku attended St. Michael's Primary School, Aloce, between 1970 and 1976; Zawan Teacher's College, Bukuru-Jos, Plateau State, from 1976 to 1981; and the University of Jos, Plateau State, from 1983 to 1987.[1] He took to politics and leadership early in life and held the position of president of the University of Jos Students Union and public relations officer of the National Association of Nigerian Students (NANS) while in school.
He holds a bachelor's degree in history and education and has attended numerous training programmes, international conferences, presidential retreats and seminars. He has presented p
•
Mr labaran maku biography
Labaran Maku (an haife shi a shekara ta 1962) shi ne tsohon Ministan Watsa Labarai a Nijeriya daga shekarar 2010 zuwa 2015. Ya fito daga jihar Nassarawa.
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Maku ne a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta alif dari tara da sittin da biyu 1962 a Gundumar Wakama a Nassarawa Eggon Local Govt Area na Jihar Nassarawa kuma yana da aure da ’ya’ya.
Ya halarci Makarantar Firamare ta St Michael, Aloce tsakanin shekarar 1970-1976, Kwalejin Koyarwar Zawan, Bukuru-Jos, Jihar Filato, 1976-1981 da Jami'ar Jos ta Jihar Filato 1983–1987. Maku ya fara siyasa da shugabanci tun yana karami kuma ya rike mukamin Shugaban kungiyar daliban Jami’ar Jos da PRO na Kungiyar Kasa ta Daliban Najeriyar NANS, a lokacin da yake makaranta.
Ayyuka da Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da digiri na farko a Tarihi / Ilimi kuma ya halarci shirye-shiryen horo da yawa, Taron Kasashen Duniya, taruka da Shugabannin Kasashe.
•
Labaran Maku
Labaran Maku (an haife shi a shekara ta 1962) shi ne tsohon Ministan Watsa Labarai a Nijeriya daga shekarar 2010 zuwa 2015. Ya fito daga jihar Nassarawa.
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Maku ne a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta alif dari tara da sittin da biyu 1962 a Gundumar Wakama a Nassarawa Eggon Local Govt Area na Jihar Nassarawa kuma yana da aure da ’ya’ya.
Ya halarci Makarantar Firamare ta St Michael, Aloce tsakanin shekarar 1970-1976, Kwalejin Koyarwar Zawan, Bukuru-Jos, Jihar Filato, 1976-1981 da Jami'ar Jos ta Jihar Filato 1983–1987. Maku ya fara siyasa da shugabanci tun yana karami kuma ya rike mukamin Shugaban kungiyar daliban Jami’ar Jos da PRO na Kungiyar Kasa ta Daliban Najeriyar NANS, a lokacin da yake makaranta.
Ayyuka da Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da digiri na farko a Tarihi / Ilimi kuma ya halarci shirye-shiryen horo da yawa, Taron Kasashen Duniya, taruka da Shugabannin Kasashe. Ya gaba